Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka

Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka

Bayanai
Suna a hukumance
West African Football Union, Union des Fédérations Ouest Africaines de Football da União das Federações Oeste Africanas
Gajeren suna WAFU da UFOA
Iri international sport governing body (en) Fassara da nonprofit organization (en) Fassara
Aiki
Mamba na Confederation of African Football (en) Fassara
Member count (en) Fassara 16 (2019)
Bangare na FIFA
Ƙaramar kamfani na
Mamallaki Confederation of African Football (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1972
cafonline.com…
West African Football Union

Bayanai
Suna a hukumance
West African Football Union, Union des Fédérations Ouest Africaines de Football da União das Federações Oeste Africanas
Gajeren suna WAFU da UFOA
Iri Sports organization
Aiki
Mamba na
Member count (en) Fassara 16 (2019)
Bangare na FIFA
Ƙaramar kamfani na
Harshen amfani English, French and Portuguese
Mamallaki Confederation of African Football (en) Fassara
WAFU.svg
Tarihi
Ƙirƙira 1972
cafonline.com…


Kungiyar kwallon ƙafa ta yammacin Afirka ( French: Union des Fédérations Ouest-Africaines de Football  ; Portuguese ), wanda a hukumance ake wa lakabi da WAFU-UFOA da WAFU, kungiya ce ta kasashe masu buga kwallo a yammacin Afirka . Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta Senegal ce ta shirya taron da kasashen da ke shiyyar A da B na CAF suka hadu domin gudanar da gasar a kai a kai. Kungiyar ta shirya gasa da dama da suka hada da gasar cin kofin kasashen WAFU kuma a shekarar 2008 ta shirya gasar zakarun 'yan kasa da shekaru 20 .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne